Monday

Music Mp3 Sabuwar wakar Mubarak MBS -Labarin Zuciyata Download Audio

Music Mp3 Sabuwar wakar Mubarak MBS -Labarin Zuciyata Download Audio

Music Mp3 Sabuwar wakar Mubarak MBS -Labarin Zuciyata Download Audio

Sabuwar Wakar Mubarak Mbs mai suna ” Labarin Zuciyata ” wannan mawakin yana bada wani labari ne da ya shafeshi a fanin soyayya amma wakar tayi mugun dadi sosai.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Akan so nayi kuka

– Ashe karya batayo ado ba

– Mu damke gaskiya zata kaimu ga nasara yan uwana

– Labarin zuciyata labarin yar budurwa

– Silarta nakasa baci a yau nake ta zubar hawaye

PLAY NOW

ORDOWNLOAD NOW


Music Mp3 Sabuwar wakar Husaini Garkuwa -Yan Najeriya Download Audio

Music Mp3 Sabuwar wakar Husaini Garkuwa -Yan Najeriya Download Audio

Music Mp3 Sabuwar wakar Husaini Garkuwa -Yan Najeriya Download Audio

Sabuwar Wakar Husaini garkuwa mai suna ” Yan Najeriya ” to kuna ina yan najeriya dama yan sauran kasashe wannan wakar takuce.

Wannan wakar tayi dadi sosai domin tana fadakarwa da nishadantarwa sosai.PLAY NOW

ORDOWNLOAD NOW

Music Mp3 Sabuwar wakar Aliyu Sharba - Malamata Download Audio

Music Mp3 Sabuwar wakar Aliyu Sharba - Malamata  Download Audio

Music Mp3 Sabuwar wakar Aliyu Sharba - Malamata  Download Audio

Sabuwar Wakar Aliyu Sharba ” Malamata ” to kunjifa ko wacece malamar tasa kuma a wane fanni ta zama malamar tasa kawai ku biyomu a cikin wakar.

GA KADANA DAGA BAITIN WAKAR:-

– Na baki dama kin zamto kamar malamata

– Ki furtamini kalamar so na zama dalibi

– Kwatantamini ta inda so ke karuwa a zuciya

– Kwatantamini ta yanda so yake kara samun matsayi

– Na baki dama kazamto kamar malamina

– Ka furtamini kamar so na zama daliba

PLAY NOW

ORDOWNLOAD NOW


Friday

Yadda zaku maida lambar wayar ku zuwa ta kasashen waje. in 5min - Android tricks.

Assalama Alaikum ma'abota wannan shafi kamar Kullum wannan shafi namu yana tafe muku da wata Hanya zai iya kasan cewa wasu Sun Sani Amma wa’inda Basu Sani ba sunfi wa’inda Suka Sani Yawa
Ita dai wannan hanya ce da zata baka damar mayar da LAMBAR WAYARKA KA
ZUWA NA WATA KASAR DABAN.

Da farko dai za kuje site dinnan wanda Zan baku link din ga Adreshin SITE din kamar haka.
http://www.uknumber.co.uk/

Da zarar kun shiga site din za kuga wajen zabar Country kamar haka. 
Yadda ake,  Yadda ake chanza, Yadda ake canza lambar waya zuwa wata kasa,  how to change phone number to another country
To anan ne zaku zabi kasar da kuke wato ida a nigeria kake sai ka zabi nigeria , in kuma aa nijar kake sai ka zabi nijar  ku mayar.

Za muyi misali da nigeria, bayan kun zabi kasar da kuke to zaku ga sun bada wajen saka lamba, to sai ku saka lambar ku, ina nufin lambar da ku keso idan ankirawo lambar UK zata shigo a lambar da kake amfani da ita a nigeria.

 Wajen da suka bada na saka lambar zakuga akwai country code na nigeria wato 234 to kwai sai ku karasa da lambar taku, Amma kar ku saka 0 ta farkon lambar, misali lambarka itace 09037621927 to idan kazo sai ka saka 9037621927 kaga zai zama 2349037621927 kenen.

Bayan ka saka lambar ka kamar yadda mukayi  bayani kawai sai ka danna submit button , zaka ganshi a gefen inda ka rubuta lambarka an rubuta "Click to get your number" , To sai ka danna shi.

Bayan  ka danna button din , a page na gaba da zai bude zasu  baka form da zaka cike, kamar haka.

Yadda ake,  Yadda ake chanza, Yadda ake canza lambar waya zuwa wata kasa,  how to change phone number to another country
A wannan form ne zaka saka suna, adireshinka, Email da sauransu, Ka tabbatar ka sak email dinka dai-dai don tanan zasu turo maka pin da zaka tabbatar da lambarka (Verify).

Da zarar ka cike komai dai-dai sai ka danna submit button, zaka ga sun cemaka CONGRATULATIONS.
Yadda ake,  Yadda ake chanza, Yadda ake canza lambar waya zuwa wata kasa,  how to change phone number to another country

Bayan kaga wannan , sai ka duba inbox na email naka sun tura maka da pin. kamar haka.

Yadda ake,  Yadda ake chanza, Yadda ake canza lambar waya zuwa wata kasa,  how to change phone number to another country

Bayan duk ka kammala wadannan matakan, yanzu sauran mataki na karshe , shine Verify.
karka  manta lambar bazata fara aiki ba sai kayi activate (VERIFY)

YADDA ZAKAYI VERYFY NA SABUWAR LAMBAR KA.

Bayan ka samu pin naka a email sai ka duba kasa kadan zakaga rubutu suna bayanin yadda zakayi verify na lambar, To yadda zakayi shine.

Akwai lambar da suke badawa a kirawo ta don yin verify , lambar itace +442070439799 , zaka ganta a rubutun da yake kasan pin naka.

Sai ka kira wannan lamabar zakaji sun yi maka welcome, zasu ce ka saka lambar wayar, suna nufin sabuwar lambar da suka baka ta email wadda take a saman pin naka. Sai ka sakata, bayan ka gama sawa zasuce ka saka pin, sai kayi sauri ka saka pin wanda suka aiko maka ta email. bayan ka saka pin zakaji sunce maka, YOUR NUMBER IS NOW ACTIVATED, wato ka gama komai kenan.

Daga nan sai ka jira akalla awa 10hours ko 8hours, kafin ka gwada aiki da ita, idan zaka kira lambar dolene kasa country code na UK wato 44, misali sun wannan lambar suka baka 08012345678, to idan ka tashi kira sai ka cire 0 na farko ka saka 44 , wato zata zama haka kenan 448012345678.

Kar ka gwada kiran da lambarka wacce kayi register da su, zai zaman kamar kana kiran kanka da kankane.

ka gama komai kenan , yanzu zaka iya amfani  da lambobi  kala biyu a layin waya daya, sannan wannan sabuwar lambar  da ka samu bazata shafi tsohuwar lambarka ba, zaka  iya karbar kira daga kowacce a cikinsu, a kowanne lokaci. kudin kiran 50kobo ne per 1second.

Sannan idan kanaso lambar ta zauna akalla duk bayanan wata 1 ko 2 zaka dinga renewing na wannan lamabar wato sabuntawa.

IMPORTANAT NOTE ; Wajen kiransu don yin activating karka gwada da MTN , ka nemi layin GLO, AIRTEL ko 9MOBILE , don Layin Mtn bayayi.

NEMAN KARIN BAYANI? WHATSAPP ME @ +2349037621927

Thursday

Yadda Ake Chatting Da Bluetooth ba tare da Data Connection ba : Android tutorial

Bluetooth chat Android Tutorial.
- Android tricks 2020
- Android tutorial 2020
- Best android appS 2020

BARKAN MU DA WANNAN LOKACI DA FATAN ANYI SALLAH LAFIYA.
-
-
Bluetooth Chat ba sabon application bane. An ɗan jima ana amfani da shi, yanzu haka yana nan a playstore inda mutane sama da dubu ɗari suke amfani da shi, sunan wanda ya assasa wannan application Glodanif.
Bluetooth chat Android tutorial
Bluetooth chat Android tutorial

Wannan Application me suna Bluetooth Chat zai temaka maka wajen aika taƙaitattun saƙonni da hotuna, zaka iya chatting da abokanka ta wannan application matsawar bluetooth naku zayi connect, to zaku iya amfani dashi ba tare da internet connection ba.

Musamman ɗalibai zai matuƙar taimaka muku a yayin da babu Wi-fi a makarantarku, matafiya ma wannan application zai taimaka ƙwarai yayin da suke cikin tafiya yayin da suke cikin tsaunuka, koda babu network a wannan waje zasu iya amafani da wannan application wajen isar da saƙonni zuwa ga juna.

Da akwai abubuwa da yawan gaske wanda wannan application yake taimakawa kawai don isar da saƙonni yayin da babu Network a waje.
Idan abokin ka ko ƙawarki bata da wannan application, kuma babu internet connection da zai bada damar sauke wannan app to abune mai sauki zaku iya sharing na app din ta hanyar bluetooth ba tare da wata wahala ba. ku duba matakan da ake bi a saita wannan app a kowacce irin android.

Yadda Ake Amafini da Bluetooth Chat ba tare da Data connection Ba.⤵⤵

YADDA AKE SAITA BLUETOOTH CHAT APP.

1 - Babu shakka ana buƙatar data don sauke wannan  App zuwa kan waya don yin installing. Girman application ɗin 2.4MB ne kawai , akwaishi a playstore , ko kuna kuyi download kai tsaye ta nan Download Here.

2- Bayan kunyi download sai kuyi install, bayan ya gama installing sai ku buɗe app ɗin, da zarar kun buɗe zakuga wajen saka suna, zaɓar colour, idan kuka cike abin da ake buƙata kawai sai ku danna save.
Yadda Ake Chatting Da Bluetooth ba tare da Data Conection ba  Android tutorial, Bluetooth chat Android tutorial

3 - Ku tabbatar ɗaya wayar da kuke son yin connecting da ita , bluetooth nata a kunne yake. Sai ku danna Scan.

4 - Bayan kun danna Scan sai ku duba ɗaya wayar zakuga pairing request ya bayyana akan screen na wayar, sai ku danna "Pair", da zarar kun danna, duka wayoyin biyu zasuyi connected.

5 - To yanzu komai ya zama ready zaku iya fara aika sakonni da hotuna, kai har ma da emojis.


DUBA WANNAN KUMA.

- Yadda Ake Dawo da Lambar WhatsApp Idan ta Daina Aiki

- Yadda zaku maida lambar wayar ku zuwa ta kasashen waje. in 5min

- Yadda Zaku Bude Facebook Account Ba Tare Da Suna Ba.


Open Facebook Account With Invisible Name, Yadda Zaku Bude Fb Account Ba Tare Da Suna Ba.

Barka da warhaka da fatan kuna cikin koshin lafiya.

Yau muna tafe da bayani akan yadda zaku bude FACEBOOK ba tare da suna a jiki ba.

Step 1) Da farko ku bude wannan link http://facebook.com a wayoyinku na android, sannan ku danna Create New Account.


Step 2) Sai ku canja yaren English  Zuwa Yaren Tamil language. Kamar yadda kuke gani a hoton kasa

To Yanzu sai ka nutsu da kyau,, Sannan kabi wadannan steps a nitse , da kuma screen shots  da zaka gani.


1) invisible name fb account text code : wato sunan da zakayi amfani dashi a wajen first name.

 ---->ゖゖ 💟@() ゖ ✔<----

Yanzu kayi copy na wannan code dake sama wanda yake tsakani Arrows (between arrows-->__<--) Sai kayi paste a wajen first name.

2) Yanzu sai ka saka lambar wayarka a email box. Kayi amfani da lambar da ba'a taba bude fb account da ita ba. Sannan kar kayi amfani da email, lambar wayarka kawai zaka saka a email box.

3) kayi selecting na Gender.


4) ka cike date of birth.


5) ka cike wajen Password { ka zabi secure password. Wanda yake da capital latter, Lambobi hade da special word kamar su @ $ # : ! ?.}

Step 3) Bayan ka gama ciccikewa sai ka danna Sign Up. Duba wannan screen shot ! 

Bayan ka dannan singup Zasu turoma da Confirmation Code zuwa lamar da ka saka . Sai kayi amfani da code din kayi comfirm na account naka.


BAYAN DUK KAGAMA WANNAN SAI KA MAIDA YAREN YA KOMA ENGLISH.

Ga yadda zakaga sabon account naka wanda ba suna.


Shikenan yanzu ka bude facebook account wanda ba suna a jiki.

Ku cigaba da kasancewa da wannan shafi mai albarka.

Wednesday

Mp3 Music : Sabuwar wakar Salisu Yaro -Yakubu Gwaska Angon Fatima

Mp3 Music : Sabuwar wakar Salisu Yaro -Yakubu Gwaska Angon Fatima

Mp3 Music : Sabuwar wakar Salisu Yaro -Yakubu Gwaska Angon Fatima

Sabuwar Wakar Salisu Yaro Dorayi mai suna ” Yakubu Gwaska Angon Fatima ” wannan wakar yayiwa yakubu gwaska tare da amaryarsa fatima domin jin dadin su.

To kuna ina masoya kuyi nishadi da wannan wakar domin jin dadinku a koda yaushe.

PLAY NOW

ORDOWNLOAD NOW
Bayani Akan Sabon Tsarin Startup Nigeria Program 2019

Tallafin jari haɗin guiwa da ofishin vice president.

Startup Nigeria Program 2019


Startup Nigeria Program 2019, How to Apply Startup Nigeria Program 2019, Startup Nigeria Signup

Wannan wani Sabon tsari ne na tallafawa ƴan Nigeria ta yadda zasu bude masana'antu domin tallafawa kawunansu da kuma al'umma wanda ofishin mataimakin shugaban kasa professor yemi osinbajo ya fitar.


SHIN NA CANCANTA NAYI APPLY NA Startup Nigeria Program ?

Eh babu shakka wannan tsari na dukkan wani ɗa Nigeria ne , kuma Shi wannan program da akayiwa laƙabi da (2019 Startup Nigeria Program) Za'a gabatar dashi ne a sassan Nigerian wanda ya haɗa da North West, North Central da South East.

Jihohin da suke a North West Sun haɗa da : Jigawa, Katsina, Kaduna, Kano, Kebbi, Sokoto Zamfara.

Wanda suke a North Central sun haɗa da Niger, Kwara, FCT, Benue, Kogi, Plateau, Nasarawa

Na South East kuma sune Imo, Anambra, Enugu, Abia, Ebonyi

Menene zan samu daga StartupNigeria?

Wanna program anyi shine don ƴan Nigeria kawai, musamman matasa waɗanda suka fara kasuwanci, kaɗan daga ciki amfanin wannan program (Startup Nigeria) sun haɗa da.

Horo : An tsara Shirin Shirye-shiryen don taimakawa ƙananan kamfanoni da ƴan kasuwa don su tabbatar da maganganunsu.

Gudanarwa: Shirin zai ba ku damar saduwa da ƙwararru don inganta harkokin kasuwancin da kuma taimaka wa 'yan kasuwa don su yi nasara a harkokin su na kasuwanci.

A ƙarshen Shirin, Waɗanda suka halarci wannan training zasu karɓi jari don taimakawa wajen kawo ra'ayoyinsu da tallafawa a nan gaba. Za a ba da jarin kai tsaye ta asusun kuɗin ku. (Bank Account)

LOKACIN FARA YIN REGISTER
Wannan Program zai dinga tafiya ne a shirye kamar yadda aka tsara, Za'a fara yin register online daga ranar 27-may-2019 , za'a rufe rananr 17-june-2019.

Sannan za'a shirya training na musamman ga waɗanda suka samu nasarar shiga wannan program a ranar 8th da 26th - July- 2019.

How to Apply Startup Nigeria Program 2019

Application Process
Gabaɗaya process da akebi don yin register a wannan program ana yinshi ne online.
Note : Kar wani yace maka yana siyar da form ko wata takarda, kai tsaye shiga ake ciki shafinsu sai a cike abun da ake buƙata don yin register, wannan shine shafin su kai tsaye  Startups Nigeria Program🔗, Bayan kashiga zaka Amsa tambayoyi don shiga sahun waɗanda suke sa ran samu nasara.

Kana buƙatar wani ƙarin bayani game da Startup Nigeria 2019? Zaka iya kasancewa dasu a shafukan su na social media don jin me yake gudana game da wannan program.

- Email: hello@startupnigeria.ng

- Twitter:&n6bsp;https://twitter.com/startsng

- Facebook: https://www.facebook.com/startsng

-  Instagram:https://www.instagram.com/startsng/

Ko kuma ka ziyarcesu a babban shafinsu don karin bayani.⤵⤵
https://startupnigeria.ng/

DUBA WANNAN KUMA.

Yadda Ake Dawo da Lambar WhatsApp Idan ta Daina Aiki

Yadda zaku maida lambar wayar ku zuwa ta kasashen waje. in 5min

Yadda Zaku Bude Facebook Account Ba Tare Da Suna Ba.

Yanda Zaka Samu Rancen Kudi Har N100,000 A Layin Etisalat New(9mobile)  

Yadda Ake Connecting Na Android Xender Da Computer. : Android Tutorial 2020. 

Ko kuma Ku ziyarci Page namu mai tâken YADDA AKE....🔗🔗Music mp3 - Ibrahim M Isah -So Da Amana - Download

Music mp3 - Ibrahim M Isah -So Da Amana -  Download

wakokin hausa

Sabuwar Wakar matashin mawaki mai yayi Ibrahim M Isah mai suna ” So Da Amana ” wakar so da amana mawakin yayita domin nishadantar daku masoya wakokin hausa nanaye na yau da kullim.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Na damke so da amana ni ban yada keba

– Cuta kikai a gareni duniya makaranta

– Duk abinda zuci taso gangar jiki ke wahalta

– Sirrin dake a cikin rai wataran za a zanta

PLAY NOW

ORDOWNLOAD NOW

Music mp3 - Sabuwar wakar Hamisu Breaker Mai suna Mahadin Rabo

Sabuwar wakar Hamisu Breaker  Mai suna Mahadin Rabo

Hamisu breaker, Sabuwar wakar Hamisu breaker, Sabbin wakokin Hamisu breaker

Sabuwar Wakar Hamisu Breaker mai suna ” Mahadin Rabo ” to kuna ina masoya wakokin hamisu breaker gafa taku domin nishadantar daku. - Mahadin Rabo - Hamisu breaker

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Kullin sai na kalli hotonki nake samun barci

– Muryarki nakeji kawai nabar yi kunci

– Kuma ina bake to ba zan iya aikata komai ba

– Na kamu ba zan kubuta ba inba dake ba

– Ina zanaje ina maffitar da zanzo na duba

– Banajin ni nacika indai bakimin lamuni ba

PLAY NOW

ORDOWNLOAD NOW