Wednesday

Home › › BATUN SHEIKH ALBANI YA TABBATA.
Fiye da shekara daya kafin zaben Shugaba Muhammad Buhari Shaikh Muhammad Awal Albany ya kira 'yan Najeriya da su yi damara cewa sai an ji jiki kana sauki ya zo
A shirin Dimokradiya A Yau Sahabo Imam Aliyu ya yi waiwayen baya wanda hausawa suka ce shi ne adon tafiya.

Shaikh Albani ya fada cewa Buhari gyara zai yi saboda haka dole ne a sha wuya na wani dan lokaci kafin alamura su gyarau.
No comments:
Write Comments