Friday

Home GHANA : Mahama ya yarda da kayen da yasha.

Hukumar zabe ta kasar dai na ci gaba da aiki kan sakamakon zaben kasar da ya gudana.
Tuni dai jama'ar kasar ta Ghana ke dakon sakamakon zaben shugaban kasa da na 'yan majalisa da aka yi a ranar Laraba.
A dokance kwanaki uku tsak Shugaban kasar Ghana John Mahama ya kira abokin takararsa Nana Akufo-Addo inda ya amsa cewa ya sha kayi a zaben da akayi a ranar Larabar da ta gabata. ani ne ake sanar da zaben kasar Ghana, kuma karo da dama ana yin zagaye na biyu a zaben shugaban kasar.
No comments:
Write Comments