Wednesday

Home SABON SAMFURIN ADAIDAITA MAI AC (NA'URAR SANYI)
Albishirinku masu hawa adaidaita sahu, a yanzu haka sabon kalar adaidaita sahu ko kuma babur mai kafa 3, na nan kan hanya ta shigowa kasuwa domin morewar masu tukawa da kuma masu shiga domin gabatar da uzuri.

Da alama dai an fara samun ci gaba a fannin sufuri a Najeriya, domin kuwa indai ya fara aiki ba fasinjan da zai sha rana.

BUDE WANNAN LINK DON KALLON HOTUNAN SA


 http://hausapost28.wapka.mobi/site_5.xhtml
No comments:
Write Comments