VISIT US ON AREWASOUND.COM


HOTTREND ONLINE :
Music Mp3 - Sabuwar Wakar Hamisu Breaker mai suna - Bazana Manta Maryam Ba.
CHECK NEW PRODUCTS HERE
Hamisu breaker 2020 Album Download Mp3 music

Sammani aa 2020 Album : Download Complete Album (Akwai lokaci)

Umar M Shareef Zeenaru 2020 Official AUDIO+VIDEO

MUSIC: Melery 2020 Song Da Dadi So

Monday

Home WANI MATASHI YA SHIGA WANI GIDA DON YIN SATA SAI DAI.......
An kama wani matashi da yayi
yunkurin satan kayayyakin abinci
daga gidan wani mutum, inda ya
kwashi wasu kayayyaki ciki har da
kwaroron roba.


Barawon abinci ya sha horo mai tsanani a
hannun Jama’a
Majiyar gani da ido ta bayyana mana
cewar barawon ya kutsa kai gidan wani
mutum, inda ya saci kwalin kwaroron
roba, kayayyakin abinci, na’ura mai
kwakwalwa da kudi Naira 52,000.

Sai dai barawon bai samu nasara ba,
saboda ya shiga hannu yayin da yayi
kokarin ficewa daga gidan.
Barawon abinci ya sha horo mai tsanani a
hannun Jama’a
Majiyar tamu tayi bayani kamar haka:
“Barawon ya dauke kwalin kororon roba
dake ajiye a karkashin gado. Daga nan ne
sai mai dakin yaji motsin mutum, inda
yayi wuf ya rike mai hannu.” yayin DA ake hora matashin
No comments:
Write Comments