Sunday

Home YADDA ZAKA SA WAYAR KA TA KUNNA KANTA DA KANTA
YADAZAKA SA WAYA TAKUNNA KANTA DA KANTA WANNAN BAYA NI ZANYI SHINE SABO DA IDAN KANADA WAYA KUMA KANASO AKIRAKA KAFADI LOKACIN DA ZA AKIRAKA TOKAIKUMA BAKADA CHAJI IDAN KABARTA KUNNE CHAJIN ZAI KARE KAFIN LOKACIN KUMA IDAN KA KASHETA KANADA MANTUWA TO KWANTAR DA HANKALINKA YAU GAMAFITA DAFARKO KADANNA MENU NA WAYARKA BAYAN KASHIGA SAIKA SHIGA SETTING BAYAN KASHIGA ZAKAGA ANRUBUTA Phone Setting SAI KASHIG KUMA IDANKASHIGA ZAKAGA Power On/off SAIKA SHIGA ZAKAGA RUBUTU BIYU KAMAR HAKA Power Off Power On TO SAIKA SHIGA POWER ON SAIKA SAITA LOKACIN DA KAKE SO TAKASHEKANTA DAGA NAN SHIKENAN LOKACIN NAYI ZATA KUNNA KANTA Idan Baka Ganeba Kayi Comment
No comments:
Write Comments