Saturday

Home YADDA ZAKA SAWA FACEBOOK ACCOUNT DIN KA SECURITY saboda tsaro.......
Wannan wani tsarine da facebook suka bawa masu amfani da shafinsu wata dama wanda xaka kare facebook dinka ta hanyar sanya masa security shi wannan tsari yana da matukar dadi sannan kuma yana da mungun hadari domin kuwa dakayi active na wannan tsarin to facebook xasu turoma da text wanda yake dauke da security wannan security to shine abu mai muhimmanci wanda da shine idan kayi login na account din to xa,a umar ceka kasa pin dinka to dole saikasa wannan security sannan xai bude to ka ga kwa babu dama wani yahau fb dinka domin idan yahau xasu umarci yasa pin to matsalar sa kuma shine idan har ka manta wannan security da suka baka to sai ince ta karema domin babu dama kahau fb dinka saide yanxu koda ka manta paswod din idan kahau wata operar kayi login to xasuyi text xuwa number ka da new security to sai kaje kasahi sannan ya bude Ina sake nana ta muku yana da hadari da xarar ka seta idan sim din ya bata to babu kai babu hawa facebook Sabo da haka akiyaye.

to baride mu fara bayanin kaje facebook dinka ta opera ka budeshi sannan kayi chan kasa xakaga inda aka rubuta to saika shiga nan idan ya bude xakaga abubuwa A Jere Kamar Haka ...... GENARAL SECURITY PRIVESY TIMELINE & TAGGING BLOCKING NOTIFICATION TEXT MESSAGING To Kawai Saika Shiga Idanya Bude To Zakuga kai tsaye ya bude muku wuri kamar haka ... inda Idan Kuka Lura Zakuga Jerin Sunaye Guda Uku Na Farko .. 1= Text message login Code .. Enable 2= Login Notification code .. Enable 3= Login Aproval ON .. Enable To Anan Abinda Ake Bukata Shine Duka Anason Sai Mun Maida Enable ta koma Disable.. Tashin Farko Domin Saita na tsakiya domin shiyafi saukin saiti watoEmail Notification login Code kawai saika danna kalmarEnableinda zakaga nan take ta canja kanta daka enable zuwa kalmar Disable.. Amfanin saita wannan kuwa shine Aduk lokacin da wani hatsa bibi yayi yunkurin hawa Facebook dinka tonan take Facebook zasu sanar dakai ta hanyar sakon message zuwa Akwatin email dinka ... Suma sauran su Text message login code da Login Aproval to suma haka xaka musu wato ka maidasu dan enable xuwa denable idan kayi haka shikkenan duk lokacin da wani yayi kokarin hawa account dinka to xasu sanar dakai cewa xa a hau fbok dinka da opera kaxa da waya kaxa kuma a time kasa sannana xasu turoma da wani new security domin ka yi amfani dashi kuma ko kaine xakahau fb din naka a wata wayar to sai sun ma hakan.

Allah ya bada sa,a
No comments:
Write Comments