Sunday

Home AIRTEL 2019 FREE BROWSING WITH TWEAKWARE APP IN HAUSA.
Muna gabatar muku da sabuwar hanyar free browsing tare da layin AIRTEL.

MASU BIYBIYAR MU TA WANNAN SHAFI NA Arewa24ng muna yi muku barka da sabuwar shekara ya 2019


AIRTEL FREE BROWSING 2019
Abin ba wani wahala kawai kayi download na TWEAKWARE APP ta hanyar search din shi a Google.


1-- bayan kayi download din tweakware app,, sai kayi install din shi.


2-- bayan ya gama installation, said ka bude shi (open).


3-- Da zarar ya bude zaka ga a sama akwai wajen da aka rubuta (settings) sai ka danna nan.

4-- idan ya bude zaka ga (bundled setting) shima sai ka bude shi.

5-- idan ya bude sai kayi tick akan (use bundled setting), a Kazan shi zaka ga (select bundled setting).

6-- idan ya bude sai kayi scroll down ka zabi (NG AIRTEL)0.0k


7-- shikenan ka gama sai ka koma main page na app din sai ka duba kasan page din zaka ga connect sai ka danna nan take zai yi connecting.

shikenan sai kayi minimize din app din ka cigaba da browsing.


KU CIGABA DA KASANCEWA DA MU A KODA YAUSHE
No comments:
Write Comments