Abin mamaki baya karewa a Duniya. Wannan wani kogi ne mai suna Umngot River a kauyen Shongpdeng, Jainitia Hills, Meghalaya, dake kasar India.
Inda mutum zai iya ganin karkashin ruwan saboda yadda ruwan yake da haske. Idan ma Mutum ya hango Jirgin ruwa a wannan kogin sai yayi tsammanin koma yanatashi ne a saman ruwan.
ZAKA IYA MALLAKAR NAKA VEDIO DON KA KALLI IKON ALLAH
danna link din kasa don kayi download
like us onFACEBOOK
No comments:
Write Comments