Friday

Home An Gano wani Kifi jikin shi dauke yake da sunan ALLAH 'baro-'baro : HAUSAPOST28
An gano hoton wani kifi wanda ke dauke da rubutun larabci. Koda dai ba’a san daga inda ya fito ba, kifin na dauke da rubutun sunan Allah. Don haka aka sanya wa dabban “Kifi mai dauke da sunan Allah” domin ya tabbatar da cewa akwai Allah mai girma, a cewar mutane da dam aba haka kawai kifin zai kasance dauke da wannan kyakyawan rubutu ba.

ALLAHU AKBAR

2 comments:
Write Comments