Tuesday

Home › › A Shirye Muke Wajen Taimakawa Nijeriya Da Makamai | Shugaban Amurka trumpA lokacin tattaunawar Shugaba Buhari da Shugaban Kasar Amurka, Donald Trump ta wayar tarho a yau. Shugaba Trump ya tabbatarwa Shugaba Buhari cewa Amurka a shirye take wajen taimakawa Nijeriya ta hanyar tsaro, kayan yaki don kawo karshen ta’addanci a kasar nan. A karshen tattaunawar, Shugaba Trump ya kuma gayyaci Shugaba Buhari zuwa Amurka a duk lokacin da yake da damar yin hakan.


©facebook/HAUSAPOST28
No comments:
Write Comments