Friday

Home › › An fara amfani da mota mai tashi sama a birnin Dubai.A karon farko an fara amfani da mota mai tashi a birnin Dubai na kasar Hadaddiyar Daular Larabawa.


An fito da motar bainar jama'a a yayin taron Hukumomin kasa da Kasa da aka gudanar a tsakanin ranakun 12-14 ga watan Fabrairu. Motar da aka ba wa suna Ehang ta samu zinin tashi daga Hukumomin sufuri na Dubai, kuma tana da saukin tuki. Motar na iya tashi zuwa guri mara nisa kuma ba ta da matuki.

Nan da wani dan lokaci motar za ta mamaye sauran kasashen duniya.

@hausapost28 on twitter
No comments:
Write Comments