Tuesday

Home › › An kãma masu satar yara a jihar kano.


An kama masu satar yaran ne bayav"yan kwanaki da yin zanga-zangar lumana wadda matan yankin suka gudanar.hoton masu satar yara kenan

Wadanda ake zarginda satar yara a
unguwar Hotoro dake jihar Kano kenan,
Hafsat Auwal dake Tsamiyar Boka Hotoro
da Abubakar Umar wanda aka fi sani da
Bushasha ko kuma Kafi Giwa daga kauyen
Meyere a karamar hukumar lkara ta jihar
Kaduna, a yayin da hedikwatar hukumar
'yan sanda ta jihar Kano dake Bompai ta
gurfanar da su a yau.like hausapost28 on facebook
No comments:
Write Comments