VISIT US ON AREWASOUND.COM


HOTTREND ONLINE :
Music Mp3 - Sabuwar Wakar Hamisu Breaker mai suna - Bazana Manta Maryam Ba.
CHECK NEW PRODUCTS HERE
Hamisu breaker 2020 Album Download Mp3 music

Sammani aa 2020 Album : Download Complete Album (Akwai lokaci)

Umar M Shareef Zeenaru 2020 Official AUDIO+VIDEO

MUSIC: Melery 2020 Song Da Dadi So

Thursday

Home An sake gano sabbin duniyoyi 7 masu kama da tamu duniyar.Hukumar Binciken Kan Sararin Samaniya ta Amurka NASA ta bayyana cewa, an ganO yiwuwar samun ruwa da kuma iya rayuwa a duniyoyin da suke sama.

Hukumar Binciken Kan Sararin Samaniya ta Amurka NASA ta bayyana cewa, an gano yiwuwar samun ruwa da kuma iya rayuwa a duniyoyin da suke sama.
A yayin binciken an yi amfani da na'urar NASA mai karfi ta Spitzer wadda ake bincike kan sararin samaniya da ita.

Wadannan sabbin duniyoyi da aka gano suna da nisani tafiyar haske ta tsawon shekaru 40 kuma suna kusa da tauraron da ake kira Trappist-1.
An gano cewa, daga cikn sabbin duniyoyin 7 uku na kama da tamu duniyar kuma an gano yiwuwar akwai abubuwa da ke nuna an rayu a cikinsu.
Hakan dai na nufin za a iya zama a cikinsu matukar aka tabbatar da wanzuwar ruwa.

Masana sun ce, gano wadannan duniyoyi na da matukar muhimmanci game da binciken da ake yi kan yin rayuwa a wajen duniyarmu.
No comments:
Write Comments