Thursday

Home › › An zargi wani mutumin Najeriya da yanke babban yatsar sa da yayi amfani dashi gurin jefa ma buhari kuri’a (HOTUNA).
Kungiyar matasan jam’iyyar PDP tayi
ikirarin cewa wani mutumin Najeriya ya
yanke babban yatsar sa da yayi amfani
dashi gurin jefa ma shugaban kasa
Muhammadu Buhari kuri’a saboda
gwamnatin sa ta zuba masa kasa a ido.Tayi ikirarin ne a shafinta na Twitter
@PDPNYF,
tare da ikirarin cewa
mutumin ya yanke babban yatsar sa
saboda bai gamsu da tsarin shugaban
kasar ba.

An buga hoton hannun mutumin tare
da rubuta: “Wani mutumi ya yanke
hannunsa da yayi amfani dashi gurin
jefa ma Buhari kuri’a. yace Buhari ya
basa kunya sannan kuma yana jin kunya
tare da danasanin zabar sa.”


Man cut off his thumb he used in voting
Buhari. He said Buhari has disappointed
him and that he is ashame and has
regretted voting for him.


PDP Youth Frontier
@PDPNYFA halin da ake ciki wasu yan Najeriya a
shafin Twitter sun yarda da zargin cewa
karya ne yayinda wasu ke zagin
mutumin da aka zarga.No comments:
Write Comments