Tuesday

Home › › Ana zargin shugaba Buhari da cin hanci da rashawa.
Wani mashaidi ya zargi shugaban kasa
Muhammadu Buhari da cin hanci da
rashawa
- Ya ce shugaban ya ba da cin hancin ne ta
hanyar tsohon lauyan sa Kola Awodeyin
Wani mashaidi a wata shari’an cin
hanci da rashawa akan alkali Adeniyi
Ademola ya yi zargin cewa Shugaban
kasa Muhammadu Buhari ya ba alkalin
500,000 yayin da Ademola ke sauraran
shari’an takardar shaidar.


Wasu mutane sun kalubalantar shugaba
Buhari ta tsayawa takara kafin zaben
shekara 2015, suna zargin cewa
shugaban ba yada takardar shaidar
makarantar sakandare kama yadda
doka ta tsara.
Mashaidan ya ce an bada wannan cin
hanci ne ta hanyar tsohon lauyan
shugaba Buhari, Kola Awodeyin.

Amma a karshe mashaidan ya ce bai yi
tsamani kudi da cin hanci.
Ademola wanda ya ke gaban shari'a da
gwamnatin Najeriya domin zargin cin
hanci da rashawa. Ya musanta zargin.


like hausapost28 on facebook
No comments:
Write Comments