Wednesday

Home › › Asalin rikicin APC a jihar kano
Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya ce rikici tsakaninsa da tsohon gwamnan Kano Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya samo asali ne tun daga lokacin da kwamitin karbar mulki ya mika rahoton daya hada wanda kuma tsohon gwamnan bai yi farin ciki da shi ba.

Dr Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana hakan ne yayin wata tattaunawa da wasu kebantattun manema labarai dangane da rikicin daya dabaibaye jam’iyyar APC a nan Kano.

  • Menene ra'ayin ku a kan wannan batu?


  • fb.com/HAUSAPOST28
    No comments:
    Write Comments