VISIT US ON AREWASOUND.COM


HOTTREND ONLINE :
Music Mp3 - Sabuwar Wakar Hamisu Breaker mai suna - Bazana Manta Maryam Ba.
CHECK NEW PRODUCTS HERE
Hamisu breaker 2020 Album Download Mp3 music

Sammani aa 2020 Album : Download Complete Album (Akwai lokaci)

Umar M Shareef Zeenaru 2020 Official AUDIO+VIDEO

MUSIC: Melery 2020 Song Da Dadi So

Wednesday

Home › › Boko Haram na fama da Talauci
Majalisar Dinkin Duniya ta ce, kungiyar Boko Haram da aka karya lagwanta a Najeriya na fama talauci.
Wani babban jami’in Majalisar Jeffery Feltman ya sanar da haka a yayin gabatar wa kwamitin tsaro da wani rahoto kan yadda Boko Haram ke barazana ga zaman lafiyar duniya.


Jami’in ya lura cewa, mayakan Boko Haram na fuskantar matsin lamba daga bangren sojoji, amma ya yi gargadi game da sakaci saboda yiwuwar kaddamar da sabbin hare-hare.
Mr. Feltman y ce, kungiyar Boko Haram na ci gaba da zama babbar barazana lura da tarin mayakan da take da su.
Sai dai matsalar rashin kudi da kuma rarrabuwar kawuna da ya tilasta wa kungiyar darewa gida biyu, na cikin abubuwan da ke kara durkusar da ayyukan kungiyar.

@facebook/HAUSAPOST28
No comments:
Write Comments