Sunday

Home › › Gajimare ya fado tare da kashe mutane 7 wasu kuma sun samu raunuka.

Ma’aikatar harkokin cikin gida ta kazakistan ta bayyana cewa, mutane 7 ne suka mutu sakamakon fadowar gajimare a kasar.
Ma’aikatar harkokin cikin gida ta kazakistan ta bayyana cewa, mutane 7 ne suka mutu sakamakon fadowar gajimare a kasar.
Sanarwar da ma’aikatar ta fitar na cewa, lamarin ya afku ne a jihar Jambil a yayin da sojoji ke atisaye, kuma duk wadanda suka mutun sojoji inda aka
sami nasarar kubutar da wasu 16 da gajimaren ya danne.

Sanarwar ba ta bayyana adadin mutanen da ke gurin ba a lokacinda lamarin ya faru amma ma’aikatan ceto na ci gaba da aiyuka a yankin.

HAUSAPOST28 on Facebook
No comments:
Write Comments