Thursday

Home › › Isra'ila ta kai harin bam ta sama zuwa Gaza.
Isra'ila ta kai harin bam ta sama zuwa Gaza tare da kashe mutane 2 Mutane 2 ne suka mutu sakamakon harin bam ta sama da Isra'ila ta kai zuwa zirin Gaza inda ta kashe Falasdinawa 2.


Mutane 2 ne suka mutu sakamakon harin bam ta sama da Isra'ila ta kai zuwa zirin Gaza inda ta kashe Falasdinawa 2.


Kakakin ma'aikatar lafiya da ke Gaza Asharaf Al-Kudra ya bayyana cewa, an kashe Husam Al-Sufi mai shekaru 24 da Muhammad Anwar Al-Akra mai shekaru 38 sakamakon harin, inda wasu mutane 5 kuma suka jikkata. Shaidun gani da ido sun kuma ce, harin na Isra'ila ya kuma nufi wata hanyar karkashin kasa da ke tsakanin Masar da Gaza.

@facebook/HAUSAPOST28
No comments:
Write Comments