Wednesday

Home › › Jiragen Sama uku 3 ne sukayi saukar gaggawa yayin da sukaga jikkunnan mutane da fikafikai na taahi a sama

Jiragen sama 3 ne suka yi saukar gaggawa a filayen tashi da saukar jiragen sma daban-daban a garin Mianyang na jihar Sichuan a kasar China sakamakon samun labarin ganin wasu jikkunan mutane suna tashi a sama.

image

Bayan saukar jiragen an yi bincike tare da gano cewa, babu wana matsalar motsawa a sama.

Bayan binciken jirage sun ci gaba da tashi da sauka a filin jirgin na Mianyang.

Duk da bayanan da mahukunta suka bayar amma mazauna yankunan sun ce, lamarin ya afku ne sakamakon tashin jiragen da shiga yankunan da ba nasu ba, kuma jikkunan da aka gani a sama ana kiran suna UFO.

@facebook/HAUSAPOST28
No comments:
Write Comments