Sunday

Home Shugaba Buhari ya kira sarkin Katsina a wayar tarho akan rasuwar mahaifiyarsaShugaba Buhari bai gushe yana kiran gida
ba
Shugaban ya kira sarkin Katsina, Alhaji
Alhaji Abdulmumini Usmana a yau Lahadi,
26 ga watan Fabrairu
Ya kirashi domin jajinta masa game da
rasuwar mahaifiyarsa a ranan asabar, 25
ga watan Fabrairu
Shugaba Buhari ya kira sarkin Katsina a wayan
tarho akan rasuwar mahaifiyarsa
Shugaba Muhammadu Buhari yayi waya
daga birnin Landan zuwa ga sarkin
Katsina, Alhaji Alhaji Abdulmumini
Usman.Mai Magana da yawun shugaban kasa,
Femi Adesina, ya bayyana cewa ya
kirasa ne game da rasuwar
mahaifiyarsa da ta rasu ranan 25 ga
watan Fabrairu.

Shugaba Buhari ya jajinta masa kuma
yana kara masa hakuri akan rasuwan
Aminatu Mai Babban Daki.

Ta rasu ta bar yara 9, uma an birneta
bisa ga koyarwan addinin musulunci.
Wannan na faruwa ne kwna daya
bayan shugaba Buhari ya kira dukkan
yan labaransa, wanda ya kunshi
ministan yada labarai, Alh Lai
Mohammed.

Adesina yace Buhari ya gode masa bisa
ga toshe bakin yan bakin gida.
Amma shi Garba Shehu ba’a kirasa ba
sai dai aka tura masa sakon waya.
No comments:
Write Comments