Thursday

Home › › Tashar sarrafa Nukiliya ta yi bindiga a FaransaWani abu mai kara sosai ya fashe a tashar Nukiliya ta Flamamanville da ke gabar tekun Mansh na kasar Faransa.

Wani abu mai kara sosai ya fashe a tashar Nukiliya ta Flamamanville da ke gabar tekun Mansh na kasar Faransa. An bayyana cewa, akwai mutane da suka sami raunuka sakamakon lamarin inda aka tura jami'an bayar da agaji. Kafafan yada labaraina Faransa sun ce, babu barazanar zubar burbushin Nukiliya bayan afkuwar lamarin.

a biyomu ta Facebook a@ facebook/HAUSAPOST28
No comments:
Write Comments