VISIT US ON AREWASOUND.COM


HOTTREND ONLINE :
Music Mp3 - Sabuwar Wakar Hamisu Breaker mai suna - Bazana Manta Maryam Ba.
CHECK NEW PRODUCTS HERE
Hamisu breaker 2020 Album Download Mp3 music

Sammani aa 2020 Album : Download Complete Album (Akwai lokaci)

Umar M Shareef Zeenaru 2020 Official AUDIO+VIDEO

MUSIC: Melery 2020 Song Da Dadi So

Wednesday

Home › › Tsutsar da ke yiwa amfani gona illa a kasashen Afirka.
Wannan tsutsar ta haifar da asarar amfanin gona a kasashen Zambia da Zimbabwe da Afirka ta kudu da kuma Ghana (CABI)

Majalisar Dinkin Duniya ta kira wani taron gaggawa dan tattaunawa kan yadda za a magance wata tsutsa da yanzu haka ta ke yiwa amfani gona illa a kasashen Afirka da dama. David Phiri, Babban jami’in Hukumar Samar da abinci ta Majalisar Dinkin Duniya ya ce wannan shi ne karo na farko da aka samu tsutar irin wanda ake ganin an Yankunan kasashen Amurka.

Tuni wannan tsutsa ta haifar da asarar amfanin gona a kasashen Zambia da Zimbabwe da Afirka ta kudu da kuma Ghana, yayin da aka samu labarin ta kuma isa kasahsen Malawi da Mozambique da Namibia. Ana saran masana daga kasashe 13 za su kwashe kwanaki uku suna tattaunawa a Harare dan samo hanyar magance matsalar. Cibiyar kula da kimiyar gona ta bayyana fargabar cewar, tsutsar na iya haifar da karancin abinci a duniya, ganin yadda ta ke yaduwa cikin sauri.


©facebook/hausapost28
No comments:
Write Comments