Thursday

Home › › YADDA ZAKA YI WELCOME BACK DIN BATACCEN SIM DINKA NA MTN KO GANO PUK DINKA.
YADDA ZAKA YI WELCOME BACK DIN
BATACCEN SIM DINKA NA MTN KO GANO PUK DINKA.Dã idan sim din ka ya bace, dole sai
kaje wajen masu swaping ko MTN
Office, yanzu wannan ya zama tarihi.
Sim Swap is now at your door step.
Yaya abin yake ? Ka shiga message na wayar ka, ka
aika da ''care'' to 5018.

Zasu turo maka da link din da zaka bi
don Downloading din software din. Idan kayi Downloading ka shiga
cikin ta kawai, idan kana da bukatar:

  • welcome back
  • gano PUK dinka da ka manta
  • gane last and recent # recharge dinka
  • sayen blackberry subscription ko
    other smart phones subscriptions.
  • subscription na MTN callertone
  • checking acount balance dinka
No comments:
Write Comments