Sunday

Home › › Yan adawa sun gudanar babban zanga-zanga a Iraki


Akalla dan sanda daya ne ya rasa ransa a wurin zanga-zangar da aka gudanar a Baghdad domin adawa da gwamnatin Iraki. Akalla dan sanda daya ne ya rasa ransa a wurin zanga-zangar da aka gudanar a Baghdad domin adawa da gwamnatin Iraki.

An fara gudanar da wannan zanga-zangar ne akan tuhumar da ake yi wa shugaban 'yan adawa Muktada Essadr akan cin hanci da rashawa. 'Yan sanda sun yi anfani da gaz mai sanya hawaye akan masu zanga-zangar. Mutane da dama sun samu raunuka sanadiyyar tashin hankali da ya biyo bayan zanga-zangar.

Hukumar kasar ta sanarda cewa an samu makamai a jikin masu zanga-zangar. Sanarwar da Muktada Essadr ya kuma ya fitar na nuna cewa masu zanga-zangar zaman lafiya da adalci ne suke bukata.

©facebook/HAUSAPOST28
No comments:
Write Comments