Wednesday

Home › › Yan kungiyar mabiya addinin Shi’a sun kai ziyara ga Eze Ndigbo a Bauchi.
‘Yan kungiyar mabiya addinin Shi’a sun kai ziyara ga Eze Ndigbo a Bauchi.


A cikin wata manufa na kawo cigaban zaman lafiya da hadin kai a jihar, mambobin kungiyar mabiya addinin Shi’a sun kai ziyarar ban girma ga Eze Ndigbo a jihar Bauchi jiya, 15 ga watan Febrairu.

‘Kungiyar tace ta kai wannan ziyara ne saboda ta kawar da tunanin mutane akan akidarsu na cewa mutane ne marasa hakuri da kuma son rikici a jihar.


HOTUNA

http://fb.com/hausapost28
No comments:
Write Comments