Thursday

Home › › ‘Yan Shi’a su kai zanga-zanga ma’aikatar kare hakkin dan Adam akan El-Zakzaky (Hotuna)

A yau Alhamis, 16 ga watan Febrairu, wasu yan kungiyar addini Shi’a sun afka hukumar kare hakkin dan Adam a jihar Kano. ‘Yan Shi’a su kai zanga-zanga ma’aikatar kare hakkin dan Adam akan El-Zakzaky

Yan kungiyar sun kai zanga-zanga akan cigaba da rike shugabansu nay an Shi’a , Malam IbrahimEl-Zakzaky. Kana muka sunyi zanga-zanga akan tsare wasu dalibai mabiya addinin Shi’a kuma aka ajiyesu a gidan yain jihar Kano.

An tsare El Zakzaky a ranan 12 ga watan Disamban 2015, bayan wata rikici da ya faru tsakanin yan Shia da rundunar sojin Najeriya.

HOTUNA
Ku kasance DA mu a twitter @hausapost28
No comments:
Write Comments