Thursday

Home › › Yara 4 da Mahaifiyar su sun kone 'kurmus a jihar Gombe.

Wata mata da ‘ya’yanta 4 sun kone murukus a wata gobara da ya kama gidan da suke zaune dake gidajen Malam Inna, a jihar Gombe.

Wani mazaunin unguwan ya shaida ma wannan gidan jarida PREMIUM TIMES cewa gobarar ta fara ne da karfe 3 na dare bayan an dawo da wutan lantarki.

Matan da jaririyarta, da ‘ya’yan kishiyar ta su uku ne suka kone a gobarar.

Anyi jana’izan su duka a garin Gombe.
No comments:
Write Comments