Thursday

Home Abubuwa 3 da ya kamata ka hanzarta yi don samun rijistar UTME 2017 a saukake
(Abubuwa 3 da ya kamata ka hanzarta yi don samun rijistar
UTME 2017 a saukake)
An shawarci masu bukatar yin rajistar UTME
2017 suyi wasu abubuwa 3 da zai hanzarta samun
yi rajistar ba tare DA bats lokaciba

Mun fahimci cewa rajistar jarubawa na UTME
2017 wanda aka fara ranar Litini, 20 ga watan
Maris na fuskantar bata lokaci inda kalilan
daga wanda suke bukatar ragista suka sami
damar yin rajistar.

Daya daga cikin manyan dalilin da ya sa, shine,
wasu daga cikin masu bukatar rajistar sun
kasance har sai sun isa cibiyoyin yi rajistar kafin
yin abubuwa da ya kamata su yi kafin tafiya
cibiyar.

Alal misali, wani daga cibiyoyin rajistar ya shaida
cewa wasu daga cikin masu bukatar rajistar zasu
bari har sai sun isa cibiyar rajistar sannan su nemi
shawara makaranrata da ya dace su zaba.


Don samun saukin yin rajista, yi wadannan abubuwa
3 kafin tafiya cibiyar jajistar:


 • 1. ka sauke app samfuri rajistar JAMB
  2017. Wannan zai taimaka wujen sanin
  makarantar da ya kamata a zaba, UTME / O'level
  da kuma wasu batutuwa kafin zuwa wata
  sanannar cibiyar rajistar. Saboda idon aka isa
  cibiyar kawai za a gabatar da samfuri ga masu
  aikin. Wannan zai taimaka wajen yin rajistar cikin
  hanzari.


 • 2. A tabbatar an cika form wanda ke dauke da
  bayanin mu masu amfani a shafin JAMB ta yanar
  gizo kafin tafiya cibiyoyin. Wannan zai taimaka
  wajen aiwatar da aiki ba tare da bata lokaci ba.


 • 3. Idan za ka iya samun e-pin daga sauran
  kantunan sayarwa, kamar bankuna da kuma
  ofishoshin JAMB , ba tare da damuwa ba, don
  Allah ka yi hakan zai hanzarta yin rajista
  da zarar ka isa cibiyar rajistar.
 • No comments:
  Write Comments