Wednesday

Home Addinin Musulunci zai fi sauran addinai yawan mabiya daga shekarar 2050
Wani rahoto da kamfanin dillancin labarai na Morokko ya fitar na cewa, daga shekarar 2050 Addinin Musulunci ne zai fi kowanne yawan mabiya a duniya.

A shekarar 2010 an bayyana yawan Musulumi kan biliyan 1.6 wato kaso 23 cikin 100 na al'umar duniya baki daya.

A wannan shekara kuma adadin Kiristoci a duniya ya kama biliyan 2.2.

Hukumar da ta gudanar da binciken ta ce, nan da shekarar 2050 adadin Musulmai da Kiristoci zai kama kai da kai amma bayan wannan shekara Musulmai za su fi yawa.
No comments:
Write Comments