Monday

Home › › Aljannu sun kori Shugaban Brazil daga Fadar Gwamnati.


Shugaban kasar Brazil Michel Temer


Shugaban Kasar Brazil Michel Temer ya ce aljannu sun kori shi daga fadar gwamnati da ake kira Alvorada Palace da ke Brazilia, kuma yanzu haka ya koma zama a gidan mataimakin shugaban kasa.


KU KARANTA :- Jerin shugabannin Arewa wadanda aka zarga da neman kujerar mataimakin shugaban kasa yayin da ake duba lafiyar Buhari a london.


Temer mai shekaru 76 ya ce shi da matar sa Marcela mai shekaru 33 kullum sai suyi ta jin wasu kararaki da basu saba ba wanda ke hana su bacci, tun bayan komawa fadar shugaban kasar.
Shugaban wanda ya yiwa Dilma Rousseff mataimaki kafin tsige ta da Majalisa ta yi, ya ce ya koma gidan mataimakin shugaban kasa da ya saba da shi.No comments:
Write Comments