Sunday

Home Allah sarki, Ilimi mai dadi : Wani dalibi ya shirya tsaf don siyar da kodar sa domin ya biya kudin makaranta.
Dalibi yayi niyyan sayar da kodarsa domin biyan
kudin makaranta


Dalibin kenan da mahaifinsa

Wani dalibin kasar Kenya mai suna Daniel Wanje
ya shirya da sayar da kodarsa kui N5.9 million
domin biyan kudin karatunsa a jami’a.

Ya samu damar karatun likitanci a Jami’ar Mount
Kenya amma bai da kudi N4.7 miliyan domin
biyan kudin makarantarsa na shekara 6.

Yayinda yake magana a gidan rediyo, Danirl yace
: “Ina kiraga abokan arziki da masoya da gwamnati
su taimaka min wajen daukan nauyin karatuna
saboda cimma burina na gina asibiti domin
taimakawa al’umma ta.”


Mahaifin shi , Daniel Wanje Nyale, yace ba zai iya
biyan kudin makarantan ba saboda yanada yara 3
kuma ya rasa aikinsa a shekarar 2011.
No comments:
Write Comments