Friday

Home An hada Beşiktaş da Lyon a gasar Zakarun Turai ta UEFA Europa

An fitar da jadawalin wasannin Quater Final na gasar zakarun Turai ta UEFA Europa inda kungiyar kwallon kafa ta Galatasaray za ta kara da takwararta ta Olympique Lyon ta Faransa.An fitar da jadawalin wasannin Quater Final na gasar Zakarun Turai ta UEFA Europa inda kungiyar kwallon kafa ta Galatasaray za ta kara da takwararta ta Olympique Lyon ta Faransa.

Ga dai yadda kungiyoyi 8 da suka yi saura za su kara da juna a matakin na Quater Final.

 • Anderlecht (Beljiyom) – Manchester United (Ingila)


 • Celta Vigo (Spaniya) – Genk (Beljiyom)

  Ajax (Holan) – Schalke 04 (Jamus)

  Olympique Lyon (Faransa) – Beşiktaş (Turkiyya)


  A ranar 13 ga watan Afrilu ne Beşiktaş za ta yi wasan farko sai wasa na 2 a ranar 20 ga watan na Afrilu.
  No comments:
  Write Comments