Wednesday

Home › › Chakwakiya: Ya Auri Kanwarsa A Auren Zawarawan Da Ya Gabata A Kano


"" "" "" "" "" ""
Bayan Amarya Ta Haihu A Daren Farko. Wa Ya Auri Kanwar Sa.

Jim kadan bayan gurfanar da Habiba Inusa a gaban kotun Shari’ar Musulunci ta karamar hukumar Doguwa a jihar Kano da laifin Zina da kuma boye juna biyu. Wata sabuwar badakala ta kara bulla yayin da Wa da kanwa suka hada baki suka je aka aurar da su a matsayin masoya domin karbar kayan dakin amarya.

KARANTA WANNAN :- SUNAN ALLAH YA BAYYANA A JIKIN KWAN KAZA


Jaridar SARAUNIYA ta jiyo daga kwakkwarar majiya cewa, wannan ‘yar burum-burum ta faru ne a karamar hukumar Tarauni. Kana kuma nan ba da jimawa ba za a iya samun wasu abubuwan marasa dadi da aka kitsa a yayin auren.
No comments:
Write Comments