Tuesday

Home Fuskokin mutane 20 da ake zargi da haddasa rikicin Ile IfeYan sandan Najeriya sun gabatar da mutane 20
da suka ce sune ummul haba'isin tada rikin garin
Ile Ife dake jihar Osun da yayi sanadiyyar
mutuwar mutane hausawa da dama.
Rundurar yan sandan ta gabatar da wadanna
mutanen ne a babbar hedikwatar ta dake a garin
Abuja a jiya Litinin, 20
Ku kalli fuskokin mutane 20 da ake zargi da
haddasa rikicin Ile Ife

Hukumar ta yan sanda har ila yau tace rikicin na
Ile ife yayi sandiyyar mutuwar mutane 46
wadanda akasarin su hausawa ne sannan kuma
mutane 96 suka jikkatatare kuma da asarar
dukiya ta miliyoyin Nairori.
No comments:
Write Comments