Tuesday

Home › › Hotunan Yadda Ake Sayar Da Shinkafa N8,000 Yau a Jihar Legas : 07/03/2017

Rahotanni sun kawo cewa, a yanzu haka ana nan ana siyar da buhun shinkafa buhun 50kg kan farashi kalilan a jihar Lagas.

A cewar Liberty Badmus, "ana nan ana siyar da shinkafa buhun 50kg kan naira dubu takwas (N8,000) a Ebute Metta, Oyingbo kusa da First Bank".

Mai amfani da shafin na Facebook nĂ¥ bayyana cewa hakan na faruwa ne sakamakon ziyarar da mukaddashin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya kai jihar.


HOTUNA

No comments:
Write Comments