Sunday

Home Jirgin ruwa makare da 'yan gudun hijira ya kife a Turkiyya
Wani jirgin ruwan 'yan gudun hijira ya kife a gundumar Kuşadası da ke lardin Aydın na kasar Turkiyya a lokacin da suke hanyarsu ta zuwa Girka ba bisa ka'ida ba.

'Yan gudun hijira 11sun mutu, wasu 3 sun bata inda aka samu nasarar ceto 8.
Kamfanin dillancin labarai na Anadolu ya bayyana cewa, akwai mutane 20 a cikin jirgin ruwan na roba.
No comments:
Write Comments