Jaridar NAIJ.com ta bada rahoton cewa ya
mayar da martani ne game da rahotannin da ke
yaduwa cewa ya fasa zuwa kasar Birtaniya, zai
gayyaci likitocinsa Najeriya.
Yace: “Labarin karya ne, Bamu da masaniya akan
canjin shirin. A lokacin karshe da Shugaban kasa
yayi magana, yace zai koma ganin likitocinsa nan
gaba.”
Zaku tuna cewa shugaba Buhari ya dawo daga
hutun jinya na kwanaki 50 a ranan 10 ga watan
Maris.
Lokacin da ya dawo, yace ya samu sauki amma
zai sake komawa domin karashe jinya.
No comments:
Write Comments