Monday

Home Takardu sun nuna cewa Dino malaye bai karashe karatunsa ba sakamako faduwa jarrabawar "GEOG 307"
Dino Melaye ya fadi jarabawar "GEOG 307"
saboda haka bai karashe karatu baTakardun da shugaban jami’ar Ahmadu Bello ta
Zaria, farfesa Ibrahim Garba, na nuna cewa
sanata Dino Melaye ya fadi wata jarabawa a
makaranta.


game da takardun da shugaban jami’ar ABU ya
baiwa majalisa – Sahara Reporters
Jaridar Sahara Reporters ta bayyana cewa
takardun da ma’aikatan jami’ar ABU suka saki na
nuna cewa babu yadda zai yiwu Mr. Daniel "Dino"
Jonah Melaye ya karashe karatunsa ba tareda
cin GEO 307 ba.
No comments:
Write Comments