Monday

Home Tambayoyi Bayan An Rufe Mutum A Kabarin sa.
Tambayoyi Hudu Da Dan Aljanna Ne Kadai Zai iya bada Amsarsu


Sheikh Isa Ali Pantami

Annabi (SAW) Ya ce idan mutum ya mutu, Mala’iku biyu za su zo masa sannan su masa tambayoyi hudu a kabarinsa.
Wadannan

Tambayoyi Sune:

 • 1 Waye Mahaliccinka?
  Amsa: ALLAH.
 • 2 Menene addininka?
  Amsa: Addini na shine Musulunci
 • 3 Me za ka ce akan wannan da
  aka aiko muku?
  Amsa: Muhammad, kuma Manzon Allah
 • 4 Menene ilminka?
  Amsa: Na karanta littafin Allah,
  kuma na yi Imani da shi.

Annabi Muhd (SAW) Ya ce duk wanda ya amsa ko ta amsa tambayoyin nan dai dai a kabari, za a rubuta sunansa/ta a cikin “ILLIYUN”. Wanda shine rejista ta sunayen ‘yan Aljannah.

(Abu Daud, 4753; Ahmad, 18063; Saheehul Jamiy, 1676).


No comments:
Write Comments