Tuesday

Home Tauraron dan adam na "Dragon" da aka aika duniyar wata ya dawo duniyarmu.Tauraron dan adam na "Dragon" da Kamfanin SpaceX na Amurka ya harba duniyar wata a watan da ya gabata ya dawo duniyarömu bayan kammala aikin da aka tura shi yi.

Sanarwar da Hukumar Bincike Kan Sararin Samaniya ta Amurka NASA ta fitar na cewa, tauraron ya sauka da tekun Pacific da ke Kudancin California.

NASA na shirin sake aika wani tauraro dauke da kayayyaki zuwa duniyar wata nan wasu kwanaki.
A ranar Juma'ar da ta gabata ne aka kai tauraron zuwa tashar Mekik ta harba taurari zuwa sama.
No comments:
Write Comments