Sunday

Home YANZU-YANZU: Gobara a ofishin hukumar NAFDAC : HOTUNA

Game da rahotannin da muke samu, babban ofishin hukumar kula da kaywun abinci da magunguna wato NAFDAC, shiyar jihar Legas ta kama da wuta.Ofishin da ke 3/5 Oshodi expressway, Oshodi Legas, wanda shine ainihin dakin gwaje-gwajen hukumar.

a cewar jaridar Premium Times, har yanzu ba’a san sanadiyar gobarar ba.HOTUNA

KU KARANTA : Kotu ta yanke ma mutane 4 hukuncin kisa saboda satan wayan N10,000No comments:
Write Comments