Thursday

Home Yau dai Asirin Majaissar Kasa Ya Tonu !
An gano majalissar tarayya da batar
da N2 biliyan
Shugaban sashen binciken kwa-kwaf na
gwamnatin tarayya ya bankado wata
badakalar kudi har N2 biliyan da ta bace a
majalisar tarayya ta Najeriya.Shugaban sahen na binciken watau
Auditor-General ya bayyana hakan ne a
cikin wani rahoton sa da yake fitar wa duk
shekara watau Auditor-General's report.

Wannan yana zuwa ne dai dai lokacin
da majalisar ke fuskantar matsi daga
sassa da dama don ganin ta bude yadda
take kashe kudaden nata wanda yanzu
haka yake rufe.

No comments:
Write Comments