Friday

Home zaben 2019 : "Yan majalissa sunce baza su yarda ayi amfani da katin zabe ba.A lokacin da ake tafka muhara kan kudurin,
majalisar ta rabu gida biyu inda wasu daga cikin
su suka nuna rashin amincewar su game da ci
gaba da anfani da katin zabe a wajen zabe.

majiyarmu dai ta samu labarin cewa Yan
majalisar musamman daga jam'iyyar adawa ta
PDP sune suka nuna shakkun su da rashin
amincewar su ga ci gaba da anfani da na'urar
tantancewa a zabe mai zuwan inda suka ce ba ya
cikin kundin doka.
No comments:
Write Comments