Saturday

Home EFCC Ta sake Gãno wasu miliyoyin kudade a wani Kufai Yau Juma'a


Wannan abu na faruwa ne kimanin wata
daya da gano wasu makudan kudi a babban
filin jirgin saman jihar Kaduna.


majiyarmu ta jiyo cewar hukumar ta
bayyana wannan abu ne a daren Juma’a
misalin karfe 8 a shafin ta na ra’ayi da sada
zumunta cewa ta gano makudan kudi a
wata kwafai.
No comments:
Write Comments