Monday

Home Jami'an Gwamnati A Legas Sun Hallaka Wani Yaro YaYin Da Suke Yin Rusau.
Wani mazaunin Akin Samuel yace shi bacci
ma yakeyi lokacin da aka sanar da shi cewa
za’ayi rusauWani mazaunin unguwan, Jonathan Zosu,
yace jami’an sun zo rusau din ne ba tare da
sanar da mutane ba.

Zosu yace : “ A ranan asabar, an harvi Elijah
ya mutu. Yau kuma Lahadi, an kashe wani
yaro. Jami’an gwamnatin sun fara rusau ba
tare da sanar da mutane ba. sun zo misalin
karfe 12 na dare kuma sun rusa daruruwan
gidaje. Har yanzu suna nan suna yi.”
“Iyalanmu sun watsu biji-biji. An tsinci da
dama cikin teku. Mun rude gaba daya. Bamuda
inda zamuje.”

majiyarmu ta jiyo cewa wani mazaunin
Akinrolabu Samuel yace shi bacci yake
lokacinda suka zo.

Yace: “ Ni bani nan ma lokacin da abin ya fari.
Misalin karfe 5 na safe aka kirani cewa yan
sanda sun neman wasu yan baranda kuma
suna harbi. Sun zo da motan rusau.”
No comments:
Write Comments