Saturday

Home Wani daga cikin manyan kwamandojin boko haram ya mika wuya


Wani babban dan kugiyar Boko Haram, Bulama
Kailani Mohammed Metele, ya mika wuya ga
rundunar sojin 145 Task Force Battalion, 5
Brigade a Damasak


Kakakin hukumar sojin Najeriya, Birgeiya Janar
Sani Usman Kukasheka ya bayyana hakan a yau
asabar a garin Maiduguri.

Janar Usman yace Metele yana bangare
Mamman Nur ne karkashin jagorancin Abu
Mustapha. Shine lamba 253 a jerin yan Boko
Haram din da ake nema ruwa a jallo.
No comments:
Write Comments