Thursday

Home Ko Kasan Abin Da Bola tinubu ya Fada akan Jam'iyyarsa Ta APC
Jam'iyyar Apc Na bukatar gyara : inji bola tinubu

bola,tinibu,hausa,apc,pdp,buhari,Nigeria

Asiwaju Bola Tinubu yace ana bukatar gyara
a tsarin kasar nan.

Babban Jigon na APC yace ana bukatar tsarin
mulki na gaske

Tinubu yace shi ya sa kasar ke cikin talauci
duk da arzikin man fetur

Tsohon Gwamnan Legas kuma Babban Jigon
a Jam’iyyar APC mai mulki Asiwaju Bola
Ahmed Tinubu yace ana bukatar tsarin
tarayya na gaskiya a Najeriya. Bola Tinubu
yace rashin hakan ya sa ake fama da talauci
a Najeriya.

Gwamna Aregbosola ya wakilci Tinubu a taron
Tinubu yayi wannan jawabi ne a wajen taron
bikin cika shekaru 91 na Jaridar Daily Times
inda Gwamna Rauf Aregbosola na Jihar Osun
ya wakilce sa. Tinubu yace dole fa ayi gyara
na gaske a Najeriya idan dai har ana so a
cigaba.
No comments:
Write Comments