VISIT US ON AREWASOUND.COM


HOTTREND ONLINE :
Music Mp3 - Sabuwar Wakar Hamisu Breaker mai suna - Bazana Manta Maryam Ba.
CHECK NEW PRODUCTS HERE
Hamisu breaker 2020 Album Download Mp3 music

Sammani aa 2020 Album : Download Complete Album (Akwai lokaci)

Umar M Shareef Zeenaru 2020 Official AUDIO+VIDEO

MUSIC: Melery 2020 Song Da Dadi So

Saturday

Home Likitoci a kasar Afrika ta kudu sunyi dashen mazakuta karo na biyu a tarihin duniya
Wasu likitocin kasar Afrika ta kudu na jami’ar
Stellenbosch University da asibitin Tygerberg
Academic Hospital,sunyi tiyatan dashin
mazakuta karo na biyu a tarihin duniya.


likitoci,africa ta kudu,mazakuta

A wani jawabin da jami’ ar ta saki, tace wani
mutum dan shekara 40 ya rasa mazakutarsa
shekaru 17 da suka gabata sanadiyar kaciyar
da akayi masa ba'a dai-dai ba. Bayan gudanar
da tiyatan, sunce ya fara samun sauki.
Shugaban sashen asibitin, Andre van der
Merwe, yace, yana samun sauki sosai. Babu
wata alaman rashin daidaito a jijiyoyin, da
alamar yana warkewa.Sai da aka kwashe sa’o’I 9 da rabi ana
gudanar da aikin tiyatan.
Jawabin ta cigaba da cewa ana sa ranya
samu cikakken sauki cikin watanni 6 masu
zuwa. Dakta Jimmy Volmink, yace wannan
babban nasara ne wanda ke nuna karfin
ilimin likitancin kasar Afrika ta kudu.
No comments:
Write Comments